WHAT'S NEW
KADUNA: Spatial Inequality and the Marginalisation of Kwaru Community
ACCESSORIES
‘Yan Sanda Sun Kama Limami a Zaria …
UPDATE: 1 Quintuplet Dies, 4 Others in Intensive Care …
WINDOWS PHONE
Panel Begins Investigation On Death of Two Sisters…
LATEST ARTICLES
RA’AYI : Jam’iyyar ADC za ta Iya shiga zaben 2027 kuwa ?
Daga Hassan R. Jibrin. Ga dukkan alamu ga siyasar Najeriya na neman komawa bin tsarin jam'iyya daya. Dabarun amfani da karfin mulki da tursasawa 'yan adawa yana bayyana a fili a sannu a sannu. Babbar barazanar ga jam'iyya mai mulki ta APC, itace jam'iyyar hadaka ta ADC. Baya ga zargin da akewa APC na kirkirar da kuma rura wutar rashin...
Hajj 2026: Za a fara jigilar maniyyatan Najeriya ranar 3 ga Mayu
EDITA. Hukumar Jin Dadin Alhazzai ta Kasa (NAHCON) ta sanar da cewa, za a fara jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa Kasa Mai Tsarki domin aikin Hajjin bana na shekarar 2026 a ranar 3 ga watan Mayu. Tafiyar farko za ta tashi ne daga sabon Filin Jirgin Sama na Kasa-da-Kasa na Gateway da ke Abeokuta, babban birnin Jihar Ogun, inda kamfanin...
2027: Anyi wa Darakta kamfen dukan kawo wuka …
Usman labaran. Matasa Sun Ci Zarafin Daraktan Kamfen Na APC Tanko Rossi Sabo a Kafanchan dake Kudancin Kaduna a arewa maso yammacin Nigeria. Wasu da ake zargin matasa ne masu fushi sun farmaki Hon. Tanko Rossi Sabo, Daraktan Tuntuɓa da Wayar da Kai na Sanatan APC, Sunday Marshall Katung, a garin Kafanchan da ke Kudancin Kaduna. Mai ba Sanatan shawara kan harkokin...
Wani mutum ya haƙo Gawar ’yar uwar sa Daga Kabari Ya Kai Banki…
EDITA. A wani lamari mai tayar da hankali da ya auku a jihar Odisha da ke ƙasar Indiya, an samu wani mutum mai shekaru sama da 50 da ya haƙo gawar ’yar’uwar sa daga kabarin ta tare da kai ta banki domin ƙoƙarin tabbatar da cewa ta rasu, domin a ba shi damar cire kuɗi daga asusun ta. Rahotanni sun bayyana...
NATASHA za tayi rabon data ga alumar yankin ta
Daga Hassan R Jibrin. Sanatan Kogi ta Tsakiya,Madam Natasha H Akpoti, ta daura aniyar baiwa illahirin mutanen yankin ta kyautar data don shiga duniyar gizo da kuna inganta sana'o'in da suka jibanci sadarwar zamani. Sanatan ta bayyana aniyar ce, duba da karancin mu'amalar mutanenta a kafofin sada zumunta.Masu sharhi, na ganin wasu sabbun dabaru ne, da 'yan-siyasa ke bijirowa dasu domin...
Shugaban tsofaffin dalibai ya nemi hadin kai don bunkasa Ilimi
Daga Hassan R Jibrin Shugaban tsofaffin daliban makarantar firamare aji 1981 da ke garin Gano a Karamar Hukumar Dawakin-Kudu a jihar Kano, Dr Tijjani Yahaya ya bukaci karin hadin kan masu ruwa da tsaki a harkar ilmi da su kara bada gudunmawa don bunkasa ilmi a yakin nasu. Kiran na kunshe ne yayin gudanar da taron kungiya.'Ya'yan kungiyar daga bangarori daban-daban...
ACReSAL: Provision of four new cattle range units…
KAMILU BARAU NINGI . ACReSAL project has commissioned four cattle range units in Ningi local government area. The cattle range units commissioned includes; Hardo Baso, Dutsen Sallah, Tudun Jarkoya and Kafin Lemo communities in the area. Earlier in his handover speech to the local government, the State Coordinator ACReSAL project, Dr. Ibrahim Kabir maintained that the project is a tri...
Duk Gwamnatin Da Ta Gaza Kare Rayukan ‘Yan Kasar ta Abar Gudu Ce – Obasanjo
Daga Hassan R Jibrin. A wata tattaunawa da gidan talabijin na Central News, tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya nunar da cewar rashin tsaron da ke addabar wani bangare na kasar nan wani abin takaici ne. Ya kuma alakanta yanayin da kasar ta tsinci kanta a matsayin abin firgitarwa ne."Duk gwamnatin da ta gaza Kare rayuja da dukiyoyin...
2027: ADC ta gabatar da tsarin rabon mulki …
Naziru Hamisu. Jam’iyyar ADC ta fito da wani sabon tsarin rabon mulki da nufin tabbatar da haɗin kai a tsakanin ‘yan adawa kafin zaɓen shugaban ƙasa na 2027, yayin da ake fargabar cewa takaddama tsakanin masu neman takara na iya janyo rabuwar kai bayan zaɓen fidda gwani. Shirin da jam’iyyar ta gabatar na neman daidaita muradun masu ruwa da tsaki ne,...
DAN KAMFAI: An nemi afuwar gwamna Abba
Daga Hassan R Jibrin Jaridar Pulse Nigeria ta nemi afuwar Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, kan rahotan da ta wallafa mai alakanta gwamnatin da bada tallafin jajayen Dan kamfan mata a matsayin tallafi. Idan ba'a manta ba, yayin ziyarar mai dakin Shugaba Bola Tinubu, Sanata Remi Tinubu anga yadda wasu mata suka daga jajayen dan kamfai a yayin...
































